Muhammad Najib ar-Ruba'i

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Najib ar-Ruba'i
President of Iraq

14 ga Yuli, 1958 - 8 ga Faburairu, 1963
Rayuwa
Haihuwa Bagdaza, 14 ga Yuli, 1904
ƙasa Irak
Mutuwa Bagdaza, 6 Disamba 1965
Ƴan uwa
Yara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Arab Socialist Union (en) Fassara

Muhammad Najib ar-Ruba'i(An haife shi a shekara ta 1904-ya rasu a 1965). Ya kasance mazaunin Bagdaza a ƙasar Iraƙi ne.

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya rayune a garin Bagdaza wacce ke kasan iraki, Vilayet, Ottoman Empire

Mulkin Soja[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance yanada matsayi a mulkin soja har yakai matakin laftanar ganar.Banda matsayin dake da shi bugu da kari shi ne shugaban kasar Iraki na farko a Tarihance.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya mutune ne shekarar ta 1965 a lokacin yana dan shekara(60 ko 61).Ya mutu ne a garin da ake wa sunaBagdaza

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]