Jump to content

Muhammad Yousuf Banuri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Yousuf Banuri
5th. emir (en) Fassara

1974 - 17 Oktoba 1977
Maulana Muhammad Hayat (en) Fassara - Khawaja Khan Muhammad (en) Fassara
3. shugaba

30 Mayu 1973 - 17 Oktoba 1977
Maulana Khair Muhammad Jalandhari (en) Fassara - Hazrit Mulana Mufti Mahmud (RH) (en) Fassara
1. waziri

1954 - 17 Oktoba 1977 - Mufti Ahmad Ur Rahman (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Mardan (en) Fassara, 7 Mayu 1908
ƙasa Pakistan
Mutuwa Combined Military Hospital Rawalpindi (en) Fassara, 17 Oktoba 1977
Ƴan uwa
Yara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Darul Uloom Deoband (en) Fassara
Jamiah Islamiah Talimuddin Dabhel (en) Fassara
Malamai Anwar Shah Kashmiri (en) Fassara
Shabbir Ahmad Usmani (en) Fassara
Muhammad Rasool Khan Hazarvi (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Ulama'u
Employers Jamia Uloom-ul-Islamia (en) Fassara
Jamiah Islamiah Talimuddin Dabhel (en) Fassara  (1937 -  1947)
Mamba Arab Academy of Damascus (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Allama Muhammad Yousuf Banuri (An haife shi; 7 ga Mayun shekarar1908 - ya mutu a ranar 17 ga watan Oktoban shekara ta 1977) malamin addinin Musulunci ne dan asalin kasar Pakistan, wanda ya kafa Jamia Uloom-ul-Islamia kuma tsohon Shugaban kasa kuma Mataimakin Shugaban Wifaq ul Madaris Al-Arabia, Pakistan daga 30 ga Mayu 1973 zuwa 17 Oktoba 1977.[1][2][3]

Ilimi da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Yousuf Banuri ya sami karatun firamare ne daga mahaifinsa da kawun mahaifiyarsa. Sannan ya tafi Darul Uloom Deoband, Indiya, don neman ilimin addinin Islama mai girma. Daga Jamiah Islamiah Talimuddin Dabhel ya kammala "Dora-e-Hadith" ƙarƙashin Anwar Shah Kashmiri da Shabbir Ahmad Usmani. Ya yi aiki a matsayin "Sheikh-ul-Hadith" a Jamiah Islamiah Talimuddin Dabhel da kuma "Sheikh-ut-Tafseer" a Darul Uloom Tando Allahyar, Sindh. Ya kafa Jamia Uloom-ul-Islamia a shekara ta 1954. Ya kuma yi aiki a matsayin Sarkin Majalissar Aalmi Tahaffuz Khatm-e-Nubuwwat. [4][5]

A ranar 13 ga watan Oktoban shekara ta 1977, yana halartar taron Majalisar Islamiyya ta Mushawarati a Islamabad. Lafiyar sa ta kara tabarbarewa a wajen kuma nan take aka garzaya da shi zuwa Combined Military Hospital Rawalpindi aka kwantar dashi na kwana biyu. A numfashin sa na karshe, ya karanta Kalimah Tayyibah tare da "Assalam-o-Alaikum" zuwa Hankali a asibiti kuma ya juya kan Alƙibla. An dawo da gawarsa zuwa Karachi. Dr. Abdul Hai Aarifi ya jagoranci sallar jana'izar kuma an yi jana'izar a Jamia Uloom-ul-Islamia tsakanin dubunnan mutane, Malamai, masu bautar Allah, mabiya da ɗalibai.

Garin zama da kasuwanci a Karachi, asalin sunan sa "Sabon Gari". An sake canza sunan garin Allama Banuri don girmama Banori.

  1. "List of Presidents in Urdu language (sadoor صدور)". wifaqulmadaris.org. Archived from the original on 27 April 2020. Retrieved 22 April 2020.
  2. "Naib Sadoor نائب صدور". wifaqulmadaris.org. Archived from the original on 12 August 2020. Retrieved 10 July 2020.
  3. Syed Mehboob Rizwi. History of The Dar al-Ulum Deoband (Volume 2) (PDF). Translated by Prof. Murtaz Husain F. Quraishi (1981 ed.). Idara-e-Ehtemam, Dar al-Ulum Deoband. p. 120-121. Retrieved 25 April 2020.
  4. "Muhaddith-ul-asr Hadhrat Maulana' Sayyid Muhammad Yousuf Banuri". banuri.edu.pk. Retrieved 22 April 2020.
  5. "scribd.com". scribd.com. Retrieved 22 April 2020.