Mullah
![]() | |
Iri | taken girmamawa |
---|---|
Bangare na |
muslim clergy (en) ![]() |
Addini | Musulunci |

A kowace ƙasar Musulunci kalmar Mullah Fasha: ملا ko Mula shine sunan da ake ba wa namiji mai ilimi a ilimin addinin Musulunci da shari’a . Ana kiran taken Mullah da kananan limaman musulinci ko shugabannin masallaci.
An fahimta da farko a duniyar musulmai azaman girmamawa ga mai ilimin addini.