Jump to content

Mustapha Tauhid Arah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mustapha Tauhid Arah
Rayuwa
Haihuwa Jihar Neja, 1939 (84/85 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a mai karantarwa, ɗan siyasa da marubuci

Alhaji Mustapha Tauhid Arah, an haife shi ranar 31 ga watan oktoba shekara ta alif dari tara da talatin da Tara (1939), a Ărah, Jihar Niger, Najeriya.

Yana da mata da yaya Mata hudu da Maza biyar.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Muye Primary School,1948-52, Abuja (now Suleja) Šecondary School, 1953-57, Ilorin Teachers College, 1960-61, Advanced Teachers College, Kano, 1965-68, Ahmadu Bello University, Žaria, 1971-73 (National Certificate in Education), shugaban makaranta a Ahmadu Bahago College, Minna, 1973-75, shugaba a Government Secondary School, Kontagora, 1975-79, yayi commissioner for Works and Transport, Niger State,1979, Daga baya yayi commissioner for Health, Niger State 1982, yayi commissioner for Agriculture, Niger State, 1982-83, aka daure shi a 1984-85, ya wallafa Nupe-Gwandu Relations in the 18th Century (Gaskiya Corporation, Zaria).[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)