Jump to content

Musulunci a China

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musulunci a China
Islam of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Islam on the Earth (en) Fassara da religion in China (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Sin
Ƙasa Sin
Tarihin maudu'i history of Islam in China (en) Fassara
Yarinya musulma ƴar kabilar Salar, riƙe da Allo
Kofar Gansu ta Gabas mai taken Kar ku raba kan Musulmi da Han
Masallacin Huaisheng yana ɗaya daga cikin tsoffin masallatai a duniya, wanda ya gina shi shine kawun mahaifiyar Annabi Muhammad SAW

Musulmai sun kasance a China tsawon shekaru 1,400 da suka gabata, kuma sun yi mu'amala da jama'ar ƙasar Sin. [1] Musulmai suna rayuwa a kowane yanki a China. [2] Majiyoyi daban -daban sun kiyasta adadin Musulmai daban -daban a China. Wasu majiyoyi suna nuna kashi 2% na jimlar yawan mutanen China Musulmai ne. Xinjiang a arewa maso yamma ita ce lardin da ke da mafi yawan musulmai.

  1. Dru C. Gladney 2003. Islam in China: accommodation or separatism? The China Quarterly.
  2. Armijo, Jackie 2006. Islamic education in China. Harvard Asia Quarterly 10 (1).