Mutanen Samo
Appearance
| |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Burkina Faso da Mali |
Samo (kuma Sanan) ƙabila ce ta al'ummar Mandinka daga Afirka ta Yamma. Suna zaune ne a arewa maso yammacin Burkina Faso da kuma iyakar kudancin Mali.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Yaren Samo (Burkina)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- Aboubacar Barry, Alliances peules en pays samo, L'Harmattan, Paris, 2004, p. 124 (a cikin Faransanci)
- Françoise Héritier, L'Exercice de la parenté, Gallimard, Seuil, Paris, 1981, p. 199 (a cikin Faransanci)
- André Nyamba, L'identité et le changement social des Sanan du Burkina Faso, Université Bordeaux 2, 1992, 2 vol., p. 758 (a cikin Faransanci)