Mutun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Mutun In akace mutun a Hausa ana nufin dan Adam mace ko namiji, jinsin namiji da namace sune mutum, akan ce "mutumi" ana nufin namiji akan ce "Mutuniya" ana nufin mace.