Mwazulu Diyabanza
Appearance
Mwazulu Diyabanza | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kinshasa, 13 Disamba 1978 (46 shekaru) |
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Karatu | |
Harsuna |
Faransanci Lingala (en) Harshen Swahili |
Sana'a | |
Sana'a | political activist (en) da militant (en) |
mwazuludiyabanzaofficial.art |
Emery Mwazulu Diyabanza (An haifeshi ranar 13 ga watan Disamba, 1978) dan gwagwarmayar siyasa ne dan kasar Kongo. An fi saninsa da goyon bayan dawo da al'adu da kuma kwashe kayayyakin tarihi na Afirka daga gidajen tarihi na Turai da aka samu a lokacin mulkin mallaka.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.