Mykhailo Illienko
Appearance
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Moscow, 29 ga Yuni, 1947 (78 shekaru) |
| ƙasa |
Kungiyar Sobiyet Ukraniya |
| Karatu | |
| Makaranta |
Gerasimov Institute of Cinematography (en) |
| Harsuna | Harshan Ukraniya |
| Sana'a | |
| Sana'a | darakta, jarumi da marubin wasannin kwaykwayo |
| Employers |
Dovzhenko Film Studios (en) Kyiv National I. K. Karpenko-Kary Theatre, Cinema and Television University (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Mamba |
Makarantar Kimiyyar Fim na Ukrainian National Union of Cinematographers of Ukraine (en) |
| Aikin soja | |
| Ya faɗaci |
War in Donbas (en) Russo-Ukrainian war (en) |
| IMDb | nm0407941 |

Mykhailo Gerasimovych Ilienko (an haife shi a watan Yuni 29, 1947, a kasar Moscow) darektan fina-finai ne na Ukraine, [1] marubucin shiri, kuma ɗan wasan kwaikwayo. Shi Malami ne na jam'iar National Academy of Arts of Ukraine (2017), Mawaƙi da ake karramawa Ukraine (2003), sannan kuma Laureate na Oleksandr Dovzhenko State Prize na Ukraine (2007).
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ «Той, що пройшов крізь вогонь» // Інтерв'ю."Український рембо". Ярослав Підгора-Ґвяздовський // Український тиждень, 2011