Na'a-Na'a
Appearance
Na'a-Na'a | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Lamiales (en) |
Dangi | Lamiaceae (en) |
Subfamily | Nepetoideae (en) |
genus (en) | Mentha Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso | mint leaf (en) da Tsirrai na abinci |
Na'a-Na'a yana daga cikin ciyayi ko kuma tsirrai waɗanda ake shukawa/watsawa a gona. Kuma yanada matukar amfani sosai, ana amfani dashi wajen shayi, da kuma ƙansasa abinci haka kuma ana amfani dashi wajen abubuwan amfanin gida, sosai kamar su man shafawa da sauran su. Haka yana magunguna da dama.[1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Isma'il, Ishaq (27 October 2019). "Amfanin Na'a-Na'a a jikin dan Adam". legit hausa. Retrieved 1 July 2021.
- ↑ "Cup of mint tea is an effective painkiller". bbc news. 29 November 2009. Retrieved 1 July 2021.