Nabiha Lotfy
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 28 ga Janairu, 1937 |
| ƙasa |
Misra Lebanon |
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) |
| Mutuwa | Kairo, 17 ga Yuni, 2015 |
| Karatu | |
| Makaranta |
American University of Beirut (en) |
| Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
darakta, filmmaker (en) |
| IMDb | nm4767976 |
Nabiha Lotfy (Janairu 28, 1937 – Yuni 17, Shekara ta 2015) 'yar wasan kwaikwayo ce haifaffiyar Lebanon kuma darektan fina-finai.
An haife ta a Sidon kuma ta halarci Jami'ar Amurka ta Beirut kafin ta koma Alkahira. A can, ta halarci Babban Cibiyar Cinema ta Alkahira, ta kammala karatunta a shekarar 1964. Ta taimaka wajen kafa Ƙungiyar Matan Fim na Masar a shekarar ta 1990.[1][2]
Ta shirya fina-finai fiye da dozin guda da fina-finai kusan 50.[2]
An naɗa Latfy zuwa National Order of Cedar a cikin shekarar ta 2006.[2]
Ta rasu ne a wani asibiti a birnin Alkahira bayan ta yi fama da rashin lafiya na tsawon watanni.[2]
Zaɓaɓɓun Filmography
[gyara sashe | gyara masomin]- Al Yal
- Prayer in Old Cairo (1971)
- Mohammad Ali Street (1989)
- Karioka
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Carioca". SANAD. Archived from the original on 2022-01-20. Retrieved 2019-06-05.
- 1 2 3 4 "وفاة المخرجة نبيهة لطفي". sky News Arabia (in Larabci). June 17, 2015.