Nadia Salem

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nadia Salem
Rayuwa
Haihuwa 1946 (77/78 shekaru)
Sana'a
Sana'a darakta
IMDb nm9794650

Nadia Salem (an haife ta a shekara ta 1946) ƴar fim ce ta Masar.

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Nadia Salem ranar 23 ga watan Satumba 1946. Ta kammala karatu a fannin aikin jarida daga Faculty of Arts a Alkahira a shekarar 1969, [1] kuma daga sashen gudanarwa na Cibiyar Nazarin Fim ta Alkahira. Daga nan sai ta shiga Cibiyar Fim ta Kasa, inda ta ba da umarnin shirye-shirye da yawa.[2]

Fim[gyara sashe | gyara masomin]

  • The Doorman is at Your Service / Saheb El Edara Bawab El Omara, 1985

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Nadia Salem, elcinema. Accessed 26 November 2019.
  2. Abdel Kader El-Telmissany (2000). Egyptian Documentary Films in 75 Years. p. 51. ISBN 978-977-08-0911-2.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]