Jump to content

Nafisa Yuguda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nafisa Yuguda
Rayuwa
Sana'a

Nafisa Yuguda na ɗaya daga cikin sanannun' ya'ya mata uku na tsohon shugaban Najeriya Yar'adua, Nafisa dai sananniya ce a halin yanzu, kuma mata ga tsohon gwamnan jihar Bauchi Isa Yuguda kamar yadda sauran yan uwanta mata biyu, Maryam da Zainab suka auri tsoffin gwamnonin.

Ta auri Isa Yuguda. A halin yanzu tana da yara maza ukku mace daya.