Nana Gyamfuah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nana Gyamfuah
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Augusta, 1978 (45 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.7 m

Nana Amma Gyamfuah (an Haife ta a ranar 4 ga watan Agustan 1978), 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Ghana wacce ta buga wasa a matakin mai buga gaba, a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Ghana. Ta kasance cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta shekarar 1999 . A matakin kulob ta buga wa Ladies Postal a Ghana.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FIFA Women's World Cup USA 1999 - Ghana". FIFA Women's World Cup United States 1999. FIFA. 1999. Archived from the original on July 2, 2015. Retrieved 2007-09-28.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]