Naturi Naughton
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Naturi Cora Maria Naughton |
| Haihuwa |
East Orange (en) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
Immaculate Conception High School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi, mawaƙi, mai rubuta waka, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
| Tsayi | 152 cm |
| Muhimman ayyuka |
Power (en) Power Book II: Ghost (en) |
| Mamba |
3LW (en) |
| Artistic movement |
pop music (en) contemporary R&B (en) hip-hop (en) soul (en) |
| Kayan kida | murya |
| Jadawalin Kiɗa |
Epic Records (mul) Republic Records (mul) |
| IMDb | nm1166613 |


Naturi Cora Maria Naughton-Lewis (an haifeta ranar 20 ga watan Mayu, 1984) mawaƙiyar Amurka ce, mawakiya, kuma 'yar wasan kwaikwayo. Ta shahara da rawar da ta taka a fim din "Power" a matsayin Tasha St. Patrick, da Kuma sauran wassani kamar "Power book II, Ghost, Fame da notorious, da Kuma Playboy club da sauran su.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.