Ndabazinhle Mdhlongwa
Appearance
Ndabazinhle Mdhlongwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 30 Mayu 1973 (51 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Ndabazinhle Mdhlongwa (An haife shi a ranar 30 ga watan Mayu 1973) ɗan wasan tseren Triple jump ne na Zimbabuwe mai ritaya. Ya kasance mai rikodi na Afirka da mita 17.34 daga shekarun 1998 zuwa 2007. [1]
Ya lashe lambobin tagulla a Gasar Kananan Yara na Duniya na shekarar 1992 da Gasar Wasannin Duk-kan Afirka (All-African Games) ta shekarar 1995 [2] da kuma lambar azurfa a Gasar Cin Kofin Afirka ta 1998. [3] Mdhlongwa ya fafata a gasar Olympics a shekarar 1992 (duka da tsalle mai tsayi [4] da tsalle sau uku) a cikin shekarar 1996, [5] Gasar Cin Kofin Duniya a shekarun 1995 da 1997 da Gasar Cikin Gida ta shekarar 1997 IAAF ba tare da ya kai ga zagaye na karshe ba.
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ IAAF Area Outdoor Records - Men, Africa
- ↑ All-Africa Games - GBR Athletics
- ↑ African Championships - GBR Athletics
- ↑ Athletics - Men's Long Jump 1988-present Archived 2017-01-14 at the Wayback Machine - Full Olympians
- ↑ Athletics - Men's Triple Jump 1988-present Archived 2016-03-03 at the Wayback Machine - Full Olympians
- ↑ No mark in the final