Nelson Saúte
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Maputo, 26 ga Faburairu, 1967 (59 shekaru) |
| ƙasa | Mozambik |
| Karatu | |
| Makaranta |
Universidade Nova de Lisboa (mul) |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci da ɗan jarida |
Nelson Saúte (Maputo, 26 Fabrairu 1967) Shi marubuci ne kuma farfesa a bangaren Sadarwa daga kasar Mozambique .
Ya yi karatun Kimiyya ta Sadarwa a Sabuwar Jami'ar Lisbon . Ya yi aiki a Tempo, Notícias, Rádio Moçambique da Televisão de Moçambique .