Nemanja matic

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nemanja matic
Rayuwa
Haihuwa Šabac (en) Fassara, 1 ga Augusta, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Serbiya
Ƴan uwa
Ahali Uroš Matić (en) Fassara
Karatu
Harsuna Serbian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FK Kolubara (en) Fassara2006-2007
FC VSS Košice (en) Fassara2007-2009704
  Serbia national under-21 football team (en) Fassara2008-2010112
  Serbia national football team (en) Fassara2008-2019482
Chelsea F.C.2009-201120
SBV Vitesse (en) Fassara2010-2011272
S.L. Benfica (en) Fassara2011-2014566
Chelsea F.C.2014-ga Yuli, 20171214
Manchester United F.C.31 ga Yuli, 2017-ga Yuni, 20221282
A.S. Roma (en) Fassaraga Yuli, 2022-ga Augusta, 2023352
  Stade Rennais F.C. (en) Fassaraga Augusta, 2023-ga Janairu, 2024130
  Olympique Lyonnais (en) Fassara2024-unknown value00
 
Muƙami ko ƙwarewa defensive midfielder (en) Fassara
Lamban wasa 31
Nauyi 85 kg
Tsayi 194 cm
IMDb nm9772786

Nemanja Matic (an haifeshi ranar 1 ga watan Agusta 1988) Kwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan kasar Serbia wanda ke taka leda a matsayin dan tsaron tsakiya a kungiyar ƙwallon ƙafan AS Roma a Serie A. Ya Fara aikinsa a matsayin dan wasan tsakiya mai kai hari, Matić ya koma dan wasan tsakiya na tsaro a lokacin da yake Benfica. An san shi da yawan wasannin da yake yi a filin wasa da kuma salon wasansa na fama.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]