New Nigeria People's Party jam'iyyar siyasa ce mai yawan jama'a a Najeriya, mafi rinjaye a jihar Kano.[1] Ta tsaya takarar shugaban kasa a Najeriya a 2023, amma mai rike da madafun iko, Rabiu Kwankwaso, ya zo na huɗu inda yaci jiha ɗaya cikin jahohin Najeriya.[2] A tattaunawar sa , shugaban jam'iyyar na ƙasa ya ce jam'iyyar NNPP itace jam'iya mafi saurin bunƙasa a Najeriya.[3]