Nezha Regragui
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Rabat, 17 Disamba 1957 (68 shekaru) |
| ƙasa | Moroko |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Bachir Abdou (en) |
| Yara |
view
|
| Karatu | |
| Harsuna |
Larabci Faransanci Abzinanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, stage actor (en) |
| Tsayi | 165 cm |
| IMDb | nm0716730 |
Nezha Regragui (Arabic) ƴar fim ce ta Maroko,[1] Regragui ta fito a shirin wasanni da fina-finai da yawa, gami da acikin shirin Goodbye Mothers. Har'ila yau, ta shahara ne silar auren mawaƙi Bashir Abdou kuma dukansu suna da iyayen mawaƙi Maroko Saad Lamjarred.[2]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Fim
[gyara sashe | gyara masomin]- 1988: The Love Kaftan
- 1989: Le Vent de la Toussaint
- 1998: Old Friends
- 1999: Mabrouk
- 2005: Here and There
- 2008: Goodbye Mothers
- 2009: Awlad Lablad
Talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]- Al Ferqa
- 2002: Men Dar Ldar
- 2006: Khali 3mara
- 2008: Khater Men Dir
- 2019: Daba Tzian
Theatre
[gyara sashe | gyara masomin]- Maraat Lati
- Sa3a Mabrouka
- Hada Enta
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nezha Regragui: My Son, Saad Lamjarred, Was Victim of a ‘Setup’ - Morocco World News (2016).
- ↑ "Did Saad Lamjarred return to Morocco? - Daily Morocco (2019)". Archived from the original on 2021-11-17. Retrieved 2024-03-01.