Jump to content

Nicholas Appiah-Kubi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nicholas Appiah-Kubi
Member of the 2nd Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001
District: Jaman constituency (en) Fassara
Election: 1996 Ghanaian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Yankin Brong-Ahafo
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa National Democratic Congress (en) Fassara

Nicholas Appiah Kubi dan siyasan Ghana ne kuma memba a majalisar dokoki ta biyu a jamhuriya ta hudu mai wakiltar

Mazabar Jaman dake yankin Brong Ahafo dake kasar Ghana. Ya wakilci mazabar na wa'adi daya kacal.[1][2]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Kubi a garin Jaman a yankin Bono na kasar Ghana.[3]

An fara zaben Kubi a matsayin dan majalisa a kan tikitin jam'iyyar National Democratic Congress a lokacin babban zaben Ghana na 1996. Ya samu kuri'u 30,311 daga cikin 45,919 sahihin kuri'u da aka kada wanda ke wakiltar kashi 34.70% a kan abokin hamayyarsa Rampson Stephen Ofori na New Patriotic Party wanda ya samu kuri'u 15,608 wanda ke wakiltar kashi 17.90%.[4]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Nicholas_Appiah-Kubi#cite_note-:0-1
  2. http://www.ghanareview.com/parlia/BrongAhafo.html
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Nicholas_Appiah-Kubi#cite_note-:0-1
  4. https://en.wikipedia.org/wiki/Nicholas_Appiah-Kubi#cite_note-3