Nicolas Nkoulou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Nicolas Nkoulou
N'Koulou Nicolas à la commanderie.JPG
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, ga Maris, 27, 1990 (30 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 3
Nauyi 77 kg
Tsayi 180 cm
Nicolas Nkoulou a shekara ta 2013.

Nicolas Nkoulou (an haife shi a shekara ta 1990) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 2008.