Jump to content

Niger Airlines

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Niger Airlines
6N - NIN
Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Nijar
Mulki
Hedkwata Niamey
Tarihi
Ƙirƙira 2012
nigerairlines.net
Tambari

Niger Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Niamey, a ƙasar Nijar. An kafa kamfanin a shekarar 2012. Yana da jiragen sama guda huɗu, daga kamfanin Airbus, ATR da Fokker.