Ma’aikatar Kasuwanci ta Tarayya, (Najeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Federal Ministry of Commerce (Nigeria)
ministry of trade (en) Fassara

Ma’aikatar kasuwanci ta tarayya, wani sashe ne na ma’aikatar gwamnatin Najeriya mai kula da harkokin kasuwanci.

Jagoranci[gyara sashe | gyara masomin]

Ma'aikatar ta kasance ƙarƙashin jagorancin masanin masana'antu na Najeriya Charles Ugwuh daga Yuli 2007.[1] A ranar 29 ga watan Oktoba, 2008, Shugaba Umaru 'Yar'adua ya kori wasu mambobi 20 na majalisar ministocinsa ciki har da Charles Ugwuh.[2] A watan Disamba ne aka naɗa Achike Udenwa ministan sufurin jiragen sama[3] Tun daga watan Disamba 2009, Babban Sakatare shine Dr AK Mohammed.[4]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Yar'Adua names cabinet". Africa News. 27 July 2007. Archived from the original on 2011-09-28. Retrieved 2009-12-15.
  2. Habeeb I. Pindiga (31 October 2008). "Kazir, Lafiagi May Make New Cabinet". Daily Trust. Retrieved 2009-12-18.
  3. "Industry Sector - Achike Udenwa to Tackle Infrastructure Problem". Leadership (Abuja). 30 December 2008. Retrieved 2009-12-18.
  4. "Permanent Secretaries". Office of the Head of Service of the Federation. Archived from the original on 2010-08-10. Retrieved 2009-12-20.