Jump to content

Nike Peller

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nike Peller
Rayuwa
Cikakken suna Nike Peller
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm2685324

Cif Nike Peller An haifeta a Najeriya ƴar ƙabilar yarbawace. Ta kasance ƴar wasan kwaikwayo, thespian da kuma matakin illusionist.[1][2] An santa a matsayin ɗiya ga marigayi Farfesa Peller. Nike ta rike sarautar Yeye Agbasaga ta Erin Osun, muƙamin da aka ba ta a shekara ta dubu biyu da goma 2010.[3][4]

Ga jerin Fina-finan da aka zaɓa daga cikin finafinan da tayi. Sun haɗa da;

  • Aye Lu
  • Adun
  • Eni Owo
  • Kiniun Alhaji
  • Àtànpàkò Otún
  • Sekere
  • Ayé Ajekú
  • Eko O'tobi 1
  • Eko O'tobi 2
  • Fila Daddy
  • Tomisin
  • Jerin mutanen Yarbawa
  1. Asifat, Tade (9 June 2014). "NIKE PELLER EXCLUSIVE: 'It's true some of my colleagues are scared of me' + I look up to God for good children and long life". Ecomium Weekly. Retrieved 5 February 2016.
  2. Adenike, Orenuga (13 May 2014). "Nike Peller follows father's footsteps, dumps acting for magic [PHOTOS]". Daily Post Nigeria. Retrieved 5 February 2016.
  3. http://encomium.ng/nike-peller-exclusive-its-true-some-of-my-colleagues-are-scared-of-me-i-look-up-to-god-for-good-children-and-long-life/
  4. Nathan Nathaniel, Ekpo (24 August 2014). "Magic Earns Former Actress, Nike Peller 5-year Contract". Nigeria Films. Retrieved 5 February 2016.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]