Jump to content

Nizari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nizari
Mai kafa gindi Nizar (en) Fassara
Classification
Sunan asali النزارية

Nizari sune rukuni na uku mafi girma a cikin mabiya Shi’ah. Suna jaddada adalci a zamantakewar mutane, da yawaitar mutane da kuma dalilin mutum a tsarin Musulunci. Su ne rukuni na biyu mafiya girma a cikin 'yan Shi'a. Akwai kimanin miliyan 15-20, sun bazu a ƙasashe da yawa; a cikin Pakistan har zuwa 05% na mutane na iya bin wannan imanin. Nizari har yanzu yana da limami wanda ya fito daga zuriyar Ali, limamin yanzu shine Karim Aga Khan IV.[1][2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Islamic Sects: Major Schools, Notable Branches". Information is Beautiful. David McCandless. Retrieved 9 April 2015.
  2. Mumtaz Ali Tajddin S. Ali. "Ismaili Constitution". Encyclopaedia of Ismailism. www.ismaili-net.com. Archived from the original on 26 January 2013.
  3. "Letter from H. H. the Aga Khan". Retrieved 22 October 2020.