Jump to content

Nnewi ta Kudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nnewi ta Kudu


Wuri
Map
 5°54′N 6°54′E / 5.9°N 6.9°E / 5.9; 6.9
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Anambra
Yawan mutane
Faɗi 233,362 (2006)

Nnewi ta Kudu wata Ƙaramar hukuma ce da ke yankin sanatoci na Anambra ta Kudu a Jihar Anambra, Najeriya.[1] Yawan mutanen yankin ya kai kusan miliyan 1. Garin Ukpor shi ne hedikwatar Ƙaramar Hukumar Nnewi ta Kudu. Shugaban ƙaramar hukumar na yanzu shi ne Honorable Van George Chinedu Ezeogidi, wanda ya hau mulki a shekarar 2024.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Anambra Senatorial Districts". Centre for Community and Rural Development (in Turanci). Archived from the original on 2026-05-27. Retrieved 2025-06-28.
  2. Obianeri, Ikenna (2024-06-20). "Anambra assembly confirms 21 LG transition committee chairmen, councillors". The Punch (in Turanci). Retrieved 2025-06-28.