Nora Awolowo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nora Awolowo
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 2 ga Maris, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar jihar Ekiti
Sana'a
Sana'a mai daukar hoto, darakta da mai tsara fim

Nora Awolowo Oreoluwa Racheal Awolowo (an haifeta ranar 2 ga watan Maris, 1999) wanda aka fi sani da Nora Awolowo darektan fina-finan Najeriya ce, mai daukar hoto, furodusa, kuma darektan kere-kere.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]