Nora Daduut
![]() | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Nora |
Shekarun haihuwa | 10 Mayu 1953 da 1953 |
Wurin haihuwa | Jahar pilato |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | ɗan siyasa, Farfesa da Malami |
Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar dattijai ta Najeriya da mamba a majalisar dattijai ta Najeriya |
Ilimi a | Jami'ar, Jos |
Ɗan bangaren siyasa | All Progressives Congress |
Mamba na | Sanatocin Najeriya na Majalisar Dokoki ta Kasa ta 9 |
Personal pronoun (en) ![]() | L484 |
Nora Ladi Daduut [lower-alpha 1] (an haife ta a ranar 10 ga watan Mayun shekarar 1953) Farfesa ce kuma ƴar siyasan Najeriya.[1][2] Ita ce Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu Sanata a Majalisar Dokokin Najeriya ta 9.[3] Jami'ar Jos ta ɗauke ta zuwa matsayin farfesa a cikin shekarar 2018.[4] Ita ce mace ta farko a majalisar dattawa daga jihar Filato.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Daduut farfesa ce a Faransanci kuma ta yi murabus daga matsayin shugaban sashen Faransanci a Jami'ar Jos ta Jihar Filato.[5]
Sana'ar siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A zaɓen Sanatan Plateau ta Kudu na shekarar 2020, ta wakilci jam’iyyar All Progressives Congress a zaɓen inda ta samu ƙuri’u 83,151, yayin da babban abokin hamayyarta a zaɓen Hon. George Daika, mai wakiltar jam'iyyar PDP, ya samu ƙuri'u 70,838.[6] An rantsar da ita a majalisar dattawa a ranar 15 ga watan Disamban shekarar 2020.[7]
Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Also spelled Dadu'ut.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://tribuneonlineng.com/women-deserve-more-opportunities-in-politics-professor-daduut/
- ↑ https://thenationonlineng.net/unijos-elevates-25-to-professorship/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-04-08. Retrieved 2023-04-08.
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2021/04/unijos-promotes-25-to-professor-282-non-teaching-staff-to-higher-ranks-%E2%80%95-official/
- ↑ https://www.thecable.ng/plateau-south-elects-female-senator-as-apc-wins-by-wide-margin
- ↑ https://www.thisdaylive.com/index.php/2020/12/06/apc-wins-plateau-south-senatorial-bye-election/
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2020/12/senate-president-lawan-swears-in-seriake-abiru-moses-dadut/