Northern Wind

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Northern Wind
Asali
Lokacin bugawa 2017
Asalin suna Vent du nord
Ƙasar asali Faransa da Beljik
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Walid Mattar
Marubin wasannin kwaykwayo Leyla Bouzid (en) Fassara
'yan wasa
External links

Northern Wind (French: Vent du nord), fim ne na wasan kwaikwayo na iyali da aka shirya shi a shekarar 2017 na Franco–Belgian–Tunisiya wanda Walid Mattar ya jagoranta kuma Saïd Hamich da Anthony Rey suka shirya.[1] Fim ɗin ya haɗa da Philippe Rebbot tare da Mohamed Amine Hamzaoui, Kacey Mottet Klein, Corinne Masiero, da Abir Bennani a matsayin masu tallafawa.[2] Fim ɗin yana ba da labarin Herve wanda ya ƙaura Tunisiya bayan kamfaninsa ma Faransa, ya koma wani waje amma ya fuskanci gwagwarmaya.[3][4][5]  


An ɗauki fim ɗin a Faransa da Tunisiya. An fara shi a ranar 14 ga watan Disamba, 2017 a Faransa. Fim ɗin ya sami ra'ayi dabam-dabam daga masu suka.[6] A cikin shekarar 2017 a Carthage Film Festival, an zaɓi fim ɗin a Tanit d'Or a matsayin Mafi kyawun Fim ɗin Narrative Feature.[7]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Philippe Rebbot a matsayin Hervé Lepoutre
  • Mohamed Amine Hamzaoui a matsayin Foued Benslimane
  • Kacey Mottet Klein a matsayin Vincent Lepoutre
  • Corinne Masiero a matsayin Véronique Lepoutre
  • Abir Bennani a matsayin Karima
  • Khaled Brahmi a matsayin Chiheb
  • Thierry Hancisse a matsayin Bernard
  • Nissaf Ben Hafsia a matsayin Zina Ben Slimane
  • Marianne Garcia a matsayin Femme du vetiaire
  • François Godart a matsayin Patrick Lefevre

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. AlloCine. "Vent du Nord" (in Faransanci). Retrieved 2021-10-06.
  2. Filmstarts. "Vent du Nord" (in Jamusanci). Retrieved 2021-10-06.
  3. "Filmpodium: Vent du Nord". www.filmpodium.ch (in Jamusanci). Retrieved 2021-10-06.
  4. "Northern Wind" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
  5. "Northern Wind (2017)" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
  6. Mintzer, Jordan (2018-03-30). "'Northern Wind' ('Vent du nord'): Film Review". The Hollywood Reporter (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
  7. "Northern Wind (Vent du Nord)". Cineuropa - the best of european cinema (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.