Nothing but the Truth (fim, 2008)
Nothing but the Truth (fim, 2008) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2008 |
Asalin suna | Nothing but the Truth |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu da Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) da drama film (en) |
During | 81 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | John Kani (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Ba komai sai Gaskiya fim ne na shekarar 2008 na ƙasar Afrika ta Kudu. Fim ɗin ya fito ne daga wani shahararren wasan kwaikwayo na mutum ɗaya wanda jarumi kuma darakta John Kani ya yi kuma ya fito a cikin shirin.
An fara haska shirin Fim ɗin a bikin shekarar 2008 na Durban International Film Festival.[1]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]A New Brighton, Afirka ta Kudu, Sipho Makhaya ɗan shekara 63 ma'aikacin ɗakin karatu yana shirye-shiryen karɓar gawar ɗan'uwansa Themba, wanda ya rasu kwanan nan yayin da yake gudun hijira a Landan kuma jarumin ƙungiyar Anti-Apartheid. Babu wani abu sai Gaskiya da ya bincika sabanin da ke tsakanin bakar fata da suka rage a Afirka ta Kudu kuma suka jefa rayuwarsu cikin kasada da hadari don jagorantar yaƙi da wariyar launin fata da kuma wadanda suka dawo da nasara bayan sun yi gudun hijira.[2]
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Écrans Noirs (Yaundé) 2009
- Fespaco (Uagadugú) 2009
- Festival de Cine de Harare 2009
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "African footprint at 29th Durban International Film Festival". www.bizcommunity.africa. Retrieved 5 June 2020.
- ↑ "NOTHING BUT THE TRUTH – Fondo Fílmico del FCAT – Festival de Cine Africano de Tarifa" (in Sifaniyanci). Retrieved 2022-08-10.