Novak Djokovic

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Novak Djokovic
Novak Djokovic Hopman Cup 2011 (cropped).jpg
UNICEF Goodwill Ambassador Translate

Rayuwa
Haihuwa Belgrade Translate, Mayu 22, 1987 (33 shekaru)
ƙasa Serbiya
Federal Republic of Yugoslavia Translate
Serbia and Montenegro Translate
Socialist Federal Republic of Yugoslavia Translate
Mazaunin Monte Carlo Translate
Belgrade Translate
Harshen uwa Serbian Translate
Yan'uwa
Mahaifi Srdjan Djokovic
Mahaifiya Dijana Djokovic
Abokiyar zama Jelena Djokovic Translate  (ga Yuli, 10, 2014 -
Siblings
Karatu
Harsuna Turanci
Serbian Translate
Italiyanci
Faransanci
German Translate
Sana'a
Sana'a tennis player Translate
Tennis
Hannu right-handedness
Dabi'a one-handed forehand Translatetwo-handed backhand Translate d right-handedness Translate
Singles record 911–187
Doubles record 55–72
Matakin nasara 1 tennis singles Translate (Satumba 9, 2019)
155 tennis doubles Translate (Satumba 9, 2019)
 
Nauyi 77 kg
Tsayi 188 cm
Employers UNICEF Translate
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa Pepe Imaz Translate da Masaru Emoto Translate
Imani
Addini Serbian Orthodox Church Translate
IMDb nm2980365
novakdjokovic.com/

Novak Djokovic (har-sr|Новак Ђоковић / Novak Đoković, lafazi|nôʋaːk dʑôːkoʋitɕ|furucci|Sr_Novak_Djokovic;[1] an haife shi a 22 watan Mayu 1987) Dan kasar Serbiya ne kuma kwararren Ɗan'wasan tenis wanda ayanzu shine na daya (No. 1) a jerin maza yan'wasan tenis a Gamayyar Kwararrun Tenis wanda akafi sani da turanci da Association of Tennis Professionals (ATP)) .[2]

Djokovic ya lashe 16 Grand Slam na ɗaɗɗaiku maza, da ATP Finals titles biyar, 33 ATP Tour Masters 1000 titles, 12 ATP Tour 500 titles, da riƙe matsayin No. 1 na ATP rankings sama da makonni 250. A manyan gasa, ya kafa tarihi na lashe gasar Australian Open sau bakwai, Wimbledon titles guda biyar, US Open titles biyar da French Open title daya. Bayan samun nasararsa a 2016 French Open, yazama na takwas a tarihi Waɗanda suka kai ga samun Career Grand Slam kuma na ukun yan'wasa da suke da dukkanin manyan gasa hudu a lokaci daya, na farko tun Rod Laver a 1969,[3] kuma shine na farko kadai daya cimma hakan a wurare uku daban-daban.[4] Shi kadai ne namiji Kuma na farko dan'wasa daya lashe gasa Tara na Masters 1000 tournaments.[5][6]

Djokovic shine dan'wasan kasar Serbiya na farko da yazama na No. 1 a ATP kuma na farko dan'wasa namiji daya wakilci kasar Serbiya daya lashe Grand Slam na daddaiku. Kuma sau shida yana lashe ITF World Champion da sau biyar a zama ATP year-end No. 1 na matsayin jerin yan'wasa. Djokovic yasamu kyautuka da dama, wanda yahada dq Laureus World Sports Award for Sportsman of the Year (sai hudu)[7] da kuma 2011 BBC Overseas Sports Personality of the Year award. Har wayau an bashi Order of St. Sava, da Order of Karađorđe's Star, da kuma Order of the Republika Srpska.[8][9][10]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "The pronunciation by Novak Djokovic himself". ATPWorldTour.com. 
  2. "ATP Rankings". ATP World Tour. 
  3. Ubha, Ravi. "Djokovic completes grand slam collection". CNN. Retrieved 6 June 2016. 
  4. Priyansh. "Novak Djokovic Becomes First Man to Hold All Slams on Three Surfaces, Dawns His Era". The Wire. Archived from the original on 6 June 2016. Retrieved 6 June 2016. 
  5. "Djokovic Completes Career Golden Masters". ATP Tour. 
  6. "Nine To Shine: Djokovic Claims Historic Cincy Crown". ATP Tour. 
  7. ""Laureus" za Novaka Đokovića!" (in Serbian). B92. 6 February 2012. Retrieved 1 December 2012. 
  8. "Đokoviću uručen Orden Svetog Save" (in Serbian). B92. 28 April 2011. Retrieved 1 December 2012. 
  9. "Tadić odlikovao Đokovića" (in Serbian). B92. 14 February 2012. Retrieved 1 December 2012. 
  10. "Orden Republike Srpske za VMA i Djokovica" (in Serbian). nezavisne.com. Retrieved 30 September 2015.