Nsirimo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nsirimo

Wuri
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Nsirimo (Nsuda-Imo: "falling Imo river") babbar kungiya ce mai kusan mutane 5,000 a cikin karamar hukumar Umuahia ta Kudu a jihar Abia, Najeriya. Ya ƙunshikungiyoyi masu cin gashin kansu (Umuako, Umumba, Umuezu da Umuerim). Umumba kungiya ce da ta kunshi kabilar Ibeku da wasu kananan kabilu. Tana iyaka da Umuako a yamma da Ubakala a kudu. Babban kasuwarta ita ce kasuwar Oreama wacce ke arewa. Umumba ba ta da nisa da Apumiri hedikwatar karamar hukumar Umuahia ta Kudu.