Nura Mohammed
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 2 Disamba 2002 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||
Mohammed Nur (an haife shi ranar 2 ga watan Disamba, 2002). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta duniya wanda ke buga wa Jigawa Golden Stars, A matsayin ɗan wasan gaba.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ya buga wasan kwallon kafa a kungiyoyin El-Kanemi Feeders, El-Kanemi Warriors, Kada City da Jigawa Golden Stars.
Ya fara buga wa Nijeriya tamaula a shekara ta 2018. An zabi Nur ne a cikin kungiyar kwallon kafa ta kasashen Afirka ta 2018 kuma ya kafa tarihi a matsayin matashin dan wasa da ya taba fitowa a gasar yana da shekaru 15.