Obinkita
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Abiya | |||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Harshen, Ibo | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Bangare na | Arochukwu | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Obinkita ɗaya ne daga cikin ƙauyuka 19 na Arochukwu. Ita ce babban birnin masarautar Ibibio ta Obong Okon Ita kafin mamayar da Igbo da Akpa su kayi mata a 1690-1720. Wannan garin yana da mahimmanci a Tarihin Aro domin Obinkita ya zama cibiyar da aka yi wa mayaka Ibibio hukunci. Wannan shine dalilin da ya sa duk ƙauyukan Aro suka taru a Obinkita yayin lokutan bikin Ikeji.
