Jump to content

Obua Azibapu Fred

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Obua Azibapu Fred ɗan siyasan Najeriya ne kuma ƙwararre mai binciken yawan jama'a wanda ya zama wakilin mazaɓar Ogbia a jihar Bayelsa a lokacin zaman majalisar wakilai ta ƙasa karo na 9 daga shekarun 2019 zuwa 2023. [1] [2] [3]

  1. "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2025-01-06.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  3. "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". constrack.ng. Retrieved 2025-01-06.