Jump to content

Oby Kechere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oby Kechere
Rayuwa
Haihuwa Jahar Imo, 
ƙasa Najeriya
Mutuwa 27 ga Afirilu, 2026
Sana'a
Sana'a darakta da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm2334261

Oby Kechere, // ⓘ Wanda aka fi sani da Ms Koi Koi, ' yar wasan kwaikwayo ce kuma daraktan fina-finai a Najeriya. Ta fito daga Mbaise a Jihar Imo, Najeriya .

Ta shiga masana'antar fina-finan Najeriya da ake kira Nollywood a shekarar 2001, inda ta fara fitowa a cikin fitaccen fim ɗin August-Meeting.[1]

  1. (12 August 2007) Showpiece, Daily Sun (Nigeria), Retrieved November 1, 2010 ("Actress and movie director Oby Kechere alias Ms KoiKoi")