Jump to content

Ogbaru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kasuwan Ogbaru
Ogbaru

Wuri
Map
 6°00′N 6°42′E / 6°N 6.7°E / 6; 6.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Anambra
Yawan mutane
Faɗi 223,317 (2006)
 Yawan mutane 575.56 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 388 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 431114
Kasancewa a yanki na lokaci
Garin Ogbaru
Sarakuna Ogbaru

Ogbaru wata Ƙaramar hukuma ce da ke Jihar Anambra, a yankin tsakiyar kudancin Najeriya. Hedikwatar ƙaramar hukumar tana garin tashar ruwa na Atani. Yankin na daga cikin Babban Birnin Onitsha (Greater Onitsha Metropolis). Ogbaru tana ƙarƙashin mazabar sanatoci ta Anambra ta Arewa a Jihar Anambra, Najeriya.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Anambra North Senatorial District". Centre for Community and Rural Development (in Turanci). Retrieved 2025-06-25.

Kara karantawa

[gyara sashe | gyara masomin]