Oghwoghwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oghwoghwa

Oghwoghwa shi ne kakan Masarautun Urhobo guda huɗu a ƙasar Urhobo a Najeriya, wato

Kowannen ɗayan Masarautar yana ƙarƙashin jagorancin wani basarake ne da aka fi sani da Ovie (sarki).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Onokerhoraye, Andrew (1995). Patterns of development in Urhoboland, Nigeria. Benin Social Science Series for Africa. p. 36.