Agbara-Otor
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jahar Delta | |||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Agbarha Otor ( Agbarha-Otor ) Gari ne, kuma ɗaya daga cikin masarautun Urhobo ƙaramar hukumar Ughelli ta Arewa jihar Delta. Garin gida ne ga attajirai kuma mashahuran dangin Ibru. Bayan makarantun firamare da sakandare, Agbarha-Otor yana da jami'a mai zaman kanta, wato Jami'ar Michael da Cecilia Ibru da wani filin jirgin sama mai zaman kansa wanda Michael Ibru ya gina a shekarar 1972 wanda Michael Ibru ya gina kuma yana dauke da bataliya ta 222 na sojojin Najeriya da kuma SuperBru,kamfanin samar da malt.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
