Ogwo E. Ogwo
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Wurin haihuwa | Lafia |
| Sana'a | Malami da marubuci |
Ogwo Ekeoma Ogwo wanda aka fi sani da Ogwo E. Ogwo farfesa ne a fannin kasuwanci a Jami’ar Jihar Abia Uturu. Ya kasance Mataimakin Shugaban Jami’ar Jihar Abia Uturu daga cikin watan Satumban 2000 zuwa Satumban 2005. Ya fito daga Igbere a ƙaramar hukumar Bende dake Abia.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "PROFESSOR OGWO E OGWO". Abia State University Uturu. 27 April 2017. Retrieved 24 February 2022.
- ↑ Charles, Benedicta (16 October 2020). "Meet Nigerians Who Became Vice Chancellors of Two Different Universities". Education House Global. Archived from the original on 24 February 2022. Retrieved 24 February 2022.