Jump to content

Okezie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Okezie
suna
Bayanai
Suna a harshen gida Okezie
Harshen aiki ko suna Turanci

Okezie Sunan yanka ne na kabilar Ibo ne. Fitattun mutane masu sunan sun haɗa da:

  • Okezie Ikpeazu (an haife shi a shekara ta 1964),ɗan siyasan Najeriya
  • Chidi Okezie (an haife shi a shekara ta 1993),ɗan tseren Amurka
  • Joe Okezie (an haife shi a shekara ta 1937),ɗan damben Najeriya