Jump to content

Okoh Osita

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Okoh Osita ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar jiha mai wakiltar mazaɓar Enugwu East Rural a majalisar dokokin jihar Enugu. [1] [2]

  1. Nwafor (2024-06-13). "Enugu Assembly member, Okoh, gives account of stewardship". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. steve (2022-10-05). "Independence: Let's Keep Hope Alive – LP House Of Assembly Candidate, Osita Okoh Urges Enugu Residents" (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.