Jump to content

Ola Larsmo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ola Larsmo
Rayuwa
Haihuwa Sundbyberg church parish (en) Fassara, 21 Disamba 1957 (66 shekaru)
ƙasa Sweden
Karatu
Makaranta Uppsala University (en) Fassara
Harsuna Swedish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a marubuci da literary critic (en) Fassara
Kyaututtuka
olalarsmo.com

Ola Larsmo (An haifeshi a shekarar 1957) a Sundbyberg, kuma ya zauna a Västervik na tsawon shekaru goma. Ya yi karatu a Jami'ar Uppsala, galibi a cikin ne Yarukan Arewacin Jamus, Adabi, tiyoloji da Nazarin Tarihi.[1]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Larsmo ya kasance editan BLM tun daga 1984 zuwa 1990, kuma yanzu yana aiki a matsayin marubuci ne kuma mai sukar marubuta, musamman ga Dagens Nyheter. Ya kasance memba ne na hukumar a Författarförbundet a ("ƙungiyar marubuta") har zuwa Mayu a watan 2003. Ya zuwa shekara ta 2011, yana zaune a garin Uppsala.

Acikin shekara ta 2008, an bashi lambar yabo na Bjørnson Prize.[2]

Littattafai[gyara sashe | gyara masomin]

 • Vindmakaren ("The wind maker"; In Fyra kortromaner, 1983)
 • Fågelvägen ("As the bird flies"; novel, 1985)
 • Engelska parken ("The English park"; novel, 1988)
 • Odysséer (essays, 1990),
 • Stumheten ("The dumbness"; short stories, 1981),
 • Himmel och jord må brinna ("Heaven and earth will burn"; historic novel, 1993, paperback 1995),
 • Maroonberget ("The Maroon Mountain"; novel, 1996),
 • net.wars (debate book about IT and democracy, with Lars Ilshammar, 1997, paperback 1999).
 • Joyce bor inte här längre, ("Joyce doesn't live here any more"), a book about Irish literature written with Stephen Farran-Lee (1999).
 • Norra Vasa 133 (novel, 1999)
 • Andra sidan ( "The other side", literary essays, 2001).
 • En glänta i skogen ("A glen in the forest", novel, 2004)
 • 404 (debate on the Internet and democracy, with Lars Ilshammar, 2005)
 • Djävulssonaten ("The devil's sonata", essays on Swedish antisemitism during World War II, 2007)
 • Jag vill inte tjäna ("I don't want to serve", novel, 2009)
 • Förrädare ("Deceit", novel, 2012)
 • 101 historiska hjältar ("101 human rights' heroes", with Brian Palmer, 2013)
 • Swede Hollow (novel about Swedish emigrants who settled in Swede Hollow, Saint Paul, 2016)
 • Översten ("The Colonel", historical novel about Oscar Broady, 2020)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. CV - Ola Larsmo Archived 2009-09-16 at the Wayback Machine, Nobelprize.org, accessed 2010-05-31
 2. DN:s Ola Larsmo får Bjørnsonpriset, Dagens Nyheter 2008-09-17 (in Swedish)