Jump to content

Olaide Adewale Akinremi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olaide Adewale Akinremi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ibadan North
Rayuwa
Haihuwa 1 Oktoba 1972
ƙasa Najeriya
Mutuwa Abuja, 10 ga Yuli, 2024
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Olaide Adewale Akinremi (1 Oktoba 1972 - 10 Yuli 2024) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar All Progressives Congress. Ya kasance ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Ibadan ta Arewa daga shekarun 2019 har zuwa rasuwarsa a shekarar 2024.

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Akinremi ya wakilci jam’iyyar APC a zaɓen shekarar 2019 domin wakiltar mazaɓar Ibadan ta Arewa, inda ya doke PDP Ademola Omotoso da wasu ‘yan takarar jam’iyyar 12. Akinremi ya samu kashi 33.88% na kuri’u, yayin da Omotoso ya samu kashi 32.26%. [1] An sake zaɓen sa a zaɓen a shekarar 2023, inda ya ci zaɓe, don haka ya ci gaba da riƙe kujerarsa. [2] [3]

Akinremi ya mutu kwatsam a ranar 10 ga watan Yuli, 2024, yana da shekaru 51. [4]

  1. "Ibadan North Constituency Election" (PDF). Archived (PDF) from the original on 18 May 2021. Retrieved 29 October 2021.
  2. "APC Primaries: Full List of House of Representatives' Candidates in Oyo State". InsideOyo. 4 June 2022. Archived from the original on 4 June 2022. Retrieved 21 June 2022.
  3. Adebayo, Musliudeen (1 March 2023). "APC wins 3 senatorial, 8 reps seats, PDP wins 4 in Oyo [FULL LIST]". Daily Post Nigeria. Retrieved 11 July 2024.
  4. "Oyo Rep, Akinremi dies at 51". Vanguard. 10 July 2024.