Olatokunbo Somolu
Appearance
Olatokunbo Somolu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 1950 (73/74 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya |
Olatokunbo Arinola Somolu (an haife ta a shekarar 1950) injiniya ce ƴar Najeriya Itace kaɗai mace ta farko da ta fara samun digirgiri a fannin kowane irin ilimi na injiniyanci.[1][2]
Rayuwar farko da Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Olatokunbo Somolu an haife ta a Jihar Lagos ranar 11 ga Oktoban 1950. Tayi firamare a makarantar Anglican Girl's School, Lagos, da sakandare a Queen's College, Lago].[3] Ta karanci injiniyaci a jami'ar Jihar Lagos,ta kammala a 1973. A 1978 tayi digirin digir-gir a fannin injiniyaci.[4]
Tashe
[gyara sashe | gyara masomin]Somolu tayi aiki a Sokoto a 1973. Ta kuma koyar a jami'ar Yaba College of Technology daga 1977 zuwa 1982. A 1982 ayi aiki a kamfanin mai na Najeriya. A 2005 ta zama mace mafi girman muƙami a ma'aikatar man Najeriya. Ta ajiye aiki a 2009.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ijeoma Thomas-Odia, PEFON honours professional ‘first ladies’ at induction Archived 2023-11-05 at the Wayback Machine, The Guardian, 4 March 2017. Accessed 19 May 2020.
- ↑ Zika Bobby, When PEFON honoured professional ‘first ladies’, The Sun, 8 March 2017.
- ↑ Folorunsho-Francis, Adebayo (2017-03-01). "Meet Nigeria's 1st Female PhD Holder In Engineering". Citypulse Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2017-03-21. Retrieved 2020-05-29.
- ↑ 4.0 4.1 Olatokunbo Arinola Somolu (Engr. Dr.), DAWN Commission, 27 July 2016. Accessed 18 May 2020.