Omar Abdullah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Omar Abdullah
member of the Jammu and Kashmir Legislative Assembly (en) Fassara

2009 - 2014
Chief Minister of Jammu and Kashmir (en) Fassara

2009 - 2015
Member of the 12th Lok Sabha (en) Fassara


District: Srinagar Lok Sabha constituency (en) Fassara
Member of the 13th Lok Sabha (en) Fassara


District: Srinagar Lok Sabha constituency (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Rochford (en) Fassara, 10 ga Maris, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Indiya
Ƴan uwa
Mahaifi Farooq Abdullah
Ahali Sara Pilot (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Strathclyde (en) Fassara
Burn Hall School (en) Fassara
The Lawrence School, Sanawar (en) Fassara
University of Mumbai (en) Fassara
Sydenham College (en) Fassara
Harsuna Harshen Hindu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Jammu & Kashmir National Conference (en) Fassara
IMDb nm4912234

Omar Abdullah (an haife shi 10 ga watan Maris 1970) ɗan siyasan Kashmiri ne na kasar Indiya. Ya kasance Babban Ministan Jihar Jammu Kashmir na Arewacin kasar Indiya daga 2009 zuwa 2015.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Omar Abdullah takes oath as youngest J&K chief minister Archived 30 ga Janairu, 2011 at the Wayback Machine NDTV, Monday, 5 January 2009 2:01 PM.
  2. Omar Abdullah to be sworn in as J&K CM today Times of India, 5 January 2009.