Omari Hardwick
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Savannah (en) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Georgia (en) Marist School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, stage actor (en) |
| Mamba |
Alpha Phi Alpha (en) |
| IMDb | nm1165044 |
| omarihardwick.com | |

Omari Latif Hardwick (An haife shi ranar 9 ga watan Janairu, 1974) ɗan wasan Amruka ne wanda aka sani da rawar da ya taka a matsayin James "Ghost" St. Patrick, jarumin Starz's Power da kuma matsayinsa na Vanderohe a cikin "Army of the dead na Zack Snyder (2021).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.