Omo-Love Branch

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Omo-Love Branch
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Janairu, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Omo-Love Branch (an haife shi a ranar 10 ga watan Janairu shekarar 1974) ya kasan ce shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya wanda ya taka leda a matsayin mai kare ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Nijeriya. Ta kasance daga cikin atan wasan a farkon FIFA FIFA World Cup da kuma shekarar 1995 FIFA World Cup na Duniya. Ta shahara a fannin buga wasannin kwallao na mata.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FIFA Women's World Cup Sweden 1995 - Teams". FIFA Women's World Cup Sweden 1995. FIFA. 1995. Archived from the original on 2007-10-24. Retrieved 2007-09-28.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Omo-Love Branch – FIFA competition record