On the Edge (2011 film)
Appearance
| On the Edge (2011 film) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2011 |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Moroko da Faransa |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| During | 110 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Leïla Kilani (en) |
| Marubin wasannin kwaykwayo |
Leïla Kilani (en) |
| Tarihi | |
|
Kyautukar da aka karba
| |
| External links | |

On the Edge (French: Sur la planche) fim ɗin wasan kwaikwayo ne na 2011 na Jamus-Maroko-Faransa wanda Leila Kilani ta jagoranta.[1]
An ba da fim din lambar yabo ta SIGNIS a lokacin bikin fina-finai na Afirka na Cordoba na 2012.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Marocaines énervées sur la planche - Cannes - The bubble - Blog LeMonde.fr". cannes.blog.lemonde.fr. Archived from the original on 2011-05-22.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- On the Edge on IMDb